Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi kira ga al’umma da su tabbatar da an samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a zaɓen...
Hukumar zaɓe ta jihar Kano (KANSIEC), ta bayyana sunayen jam’iyyu 6 a matsayin waɗanda suka cika ƙa’idar shiga zaben ƙananan hukumomin da za a gudanar ranar...
Babbar kotun jaha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai Shari’a Usman Na Abba ta bayyana sunan Ali Musa Hardwoker a matsayin wanda zai yi wa jam’iyyar...
Rahotanni na bayyana cewar jam’iyyar NNPP a mazaɓar Ɗan Maliki da ke ƙaramar hukumar Kumbotso a Kano, ta kori Ali Musa Hardworker daga cikin jam’iyyar gaba...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Kanseic, ta ce babu abinda zai sauya a zaɓen ƙananan hukumomin da za’a gudanar a ranar Asabar mai...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Kano karkashin jagorancin mai Shari’a Simon Amobeda, ta rushe shugabancin hukumar zabe ta jahar Kano Kanseic. Kotun dai ta ɗauki...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen waya da kuma magance harkokin Shaye-shaye ta Anty Snaching Phone da ke jihar Kano, ta ce...
Mai martaba sarkin Kano Dakta Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu, ya naɗa hakimai shida da safiyar Juma’ar nan tun bayan dawo da shi a matsayin Sarki....
Jam’iyyar NNPP ta jihar Kano ta bayyana dakatar da sakataren gwamnatin jihar Dakta Abdullahi Baffa Bichi, da Kwamishinan Sufuri na jihar Kano Muhammad Diggwal, daga cikin...
Ƙungiyar kare hakƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for Human Right Development, ta ce akwai buƙatar Sanatoci, da ƴan majalisar tarayya da kuma Malamai, su...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta tallafawa mazauna Asibitin masu...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta biya wa wasu mazauna gidan ajiya da gyaran hali na Goron da na...
Ƙungiyar haɗakar jami’an tsaro da gudanar da ayyuka ta JTF, ta gano wasu kayan karatun ɗalibai na maza da Mata, da kuma wasu tarin Littattafai da...
Wani direban jirgin sama mallakar kasar Turkiya ya suma a lokacin da jirgin da yake tukawa ke tafiya a sama, inda ya rasu nan take, al’amarin...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi kira ga gwamnan...