Connect with us

Manyan Labarai

Brentford ta dauki Ben Mee daga Burnley

Published

on

Brentford ta sayi dan wasan baya na tsakiya, Ben Mee, kan kyauta bayan fadawa da kungiyar sa ta Burnley ta yi daga Firimiya.

Dan wasan mai shekaru 32, wanda ya shafe shekaru 11 tare da Clarets, ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru biyu tare da Bees.

Kocin Brentford Thomas Frank ya ce, “Na yi matukar farin ciki da kulla yarjejeniya da Ben.”

“Zai kara kwarewa da gogewa a kungiyar. Ya shafe shekaru shida masu kyau a kungiyar Burnley a gasar Premier.”

Mee ya bar Burnley ne lokacin da kwantiraginsa ya kare bayan da kungiyar ta koma gasar Championship a karon farko tun 2015.

Da farko ya koma Clarets kan yarjejeniyar aro na tsawon kakar wasa daga Manchester City a 2011 kafin ya sanya hannu na dindindin a watan Agusta mai zuwa.

Mee ya kare a kakar wasan da ta gabata yana taimakawa kocin rikon kwarya Mike Jackson yayin da Burnley ta koma mataki na uku.

Labarai

Rahoto: Mu nisanci abinda Allah Ya hana domin samun saukin rayuwa – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a jihar Kano, Malam Ahmad Ali, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Allah tare da nisantar abinda ya hana, domin saukin tsadar rayuwa.

Malam Ahmad Ali, ya bayyana hakan ne, yayin da yake yiwa wakilin mu na ‘yan Zazu,  Ibrahim Abdullahi Soron Dinki, Karin bayani dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Akwai cikakken bayanin hudubar a muryar da ke kasa.

 

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Rubutu na da muhimmanci a mu’amalar bashi – Limamin Bompai

Published

on

Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ce, akwai bukatar mu rinka gudanar da mu’amalar bashi yadda addinin musulunci.

SP Abdulkadir Haruna, yana bayyana hakan, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, bayar idar da Sallar Juma’a.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Manyan Labarai

Exactly What In Case You Buy Her?

Published

on

Wish The Woman To See You In Another Light? Take a look at These vacation present Tips

Holiday season provides officially appeared, and it’s time and energy to check-out your own listing to see who’s been freaky or  (you understand, the great particular dirty). It’s really no secret that obtaining the proper present for a female you love can be a bit of a puzzle, but compliment of well known wing girl, Marni, that problem just got a bit more straightforward to solve.

When trying to make situations much more serious with a female, ideal present makes all the difference. A present certificate to a soap shop most likely wont help this lady take you a lot more severely. The gesture is what’s really important here; the present, not really much. Take to obtaining her some thing private, a thing that whenever she discusses it, she will think of you.

look closely at the woman preferences, and construct the gift suggestion around her individuality.The yuletide season is a superb time for romance, and with the right gift and some fortune, you will you should be capable take pleasure in some of it.

In search of further determination? Take a look at this helpful gift tips guide, acquire the woman anything remarkable.

foot-fetish-dating.org

Continue Reading

Trending